'Ba a biya dakarun tarayyar Afirka alawus ba'

BBC ta gano cewa ba a biya dakarun sojin Afrika da ke yaki da Al-Shabaab a Somalia alawus dinsu ba tsawon akalla wata shida.