Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yaron da ya fi sauran yara kiba a duniya

Iyayen wani yaro dan shekara 10 da aka yi amannar ya fi kowanne yaro kiba a duniya, suna kokarin hana shi cin abincin da ya fi sa kiba, don tsoron lafiyarsa.

Mahaifiyar Arya tana fatan zai koma makaranta idan ya kara samun lafiya.