Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gane Mani Hanya 09/07/2016

A filin Gane Mani Hanya na mako, za ku ji bayani kan yadda aka kafa kungiyar matasan Ijaw ta yankin Niger Delta daga bakin shugabanta Kwamred Udengs Eradiri.