Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Hadarin gabar tekun Guinea

Gabar tekun Gini na daya daga cikin wurare masu hadari a duniya, saboda fashin da ake yi a wajen.

Wakilin BBC kan harkar tsaron Afrika, Tomi Oladipo ya duba matsalar da ke tattare da wannan yanki.