Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Dambatawar da Shagon Buhari ya buge Dan Sama'ila

A cigaba da damben gasar cin mota da ake yi a Kano, Shagon Buhari daga Arewa ne ya buge Dan Sama'ila daga Kudu a turmin farko a ranar Litinin.