Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Burina na zama malamar makaranta — Florence

Florence wata matashiya ce da ta kammala karatunta na sakandire, amma rashin galihu ya hana ta cigaba, duk kuwa da burin da take da shi na son zama malamar makaranta.

A cikin shirin BBC Hausa na ''Burina,'' ta yi bayani kan yadda take son cimma wannan buri nata.

To kuma dai za ku iya turo mana bidiyo ko muryar da kuka nada ta lambarmu ta WhatsApp 08092950707.