Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Burina in rubuta littafi kan rikicin BH — Babagana

Babagana Isa ya ce ba shi da burin da ya wuce ya rubuta labari kan halin da mutanen garinsu na Damasak a jihar Borno suka samu kansu sakamakon rikicin kungiyar Boko Haram.

Kuma za ku iya aiko mana da bidiyonku ko ku nadi muryarku tare da aiko da hotonku, ku gaya mana naku burin a rayuwa, a lambarmu ta Whatsapp 08092950707.