Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Burina shi ne duniya ta karu da ni — Zahraddeen

Zahraddeen Tasi'u Zakari dalibi ne a Jami'a wanda ke karantar fannin kwamputa, kuma ya shaida wa BBC cewa babban burinsa shi ne ya kirkiri wani abu a fannin kwamputa da intanet wanda duniya za ta karu da shi.