Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Jarumtar da Inda ya yi a gasar mota a Kano

Image caption Dan Inda ya kammala a mataki na uku a gasar damben mota ta Kano

Dan Inda dan damben Arewa ya yi na uku a gasar damben gargajiya ta gasar mota da aka yi a Kano a Ado Bayero Square, wadda Ebola ya lashe.