Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Salim na da burin zama malamin jami'a

Salim Abubakar Imam Jingir dalibi a jami'ar Musulunci ta jihar Katsina, ya ce burinsa shi ne ya zama malamin jami'a wato lakcara, don ciyar da kasa gaba.

Kuma za ku iya aiko mana da bidiyonku ko ku nadi muryarku tare da aiko da hotonku, ku gaya mana naku burin a rayuwa, a lambarmu ta Whatsapp 08092950707.