Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bulaguron Hassan dan gudun hijira kashi 4

A kashi na hudu na labarin bulaguron Hassan dan gudun hijirar Syria, za a ji yadda ya yi dukkan abokan tafiyarsa suka samu wucewa Birtaniya, amma shi bai samu wannan damar ba.

Shin ko yaya ya ji da hakan?