Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Damben gargajiya da aka yi a Abuja

Wasanni 10 aka yi a damben gargajiya a safiyar Lahadi a gidan damben Ali Zuma da ke Dei-Dei a Abuja, Nigeria. Guda biyu ne aka yi kisa a wasan.