Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

"Burina shi ne na zama jami'an shige da fice"

Yahuza Dalhatu, wani dalibi ne a makarantar sakandare da ke Gusau, babban birnin jihar Zamfara a arewacin Najeriya. Ya shaida wa BBC Hausa cewa babban burinsa shi ne ya zama jami'in hukumar shige da fice ko likita.