Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ina son taimakawa jama'a — Aliyu

Malam Aliyu Zaria, wani karamin dan kasuwa ne a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya. Burinsa shi ne ya samu jarin da zai tsaya da kafafunsa domin taimakawa jama'a.

Labarai masu alaka