Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Burina shi ne na zama likita — Fatima

Fatima Rabi'u, wata daliba ce a jihar Katsina da ke Najeriya. Ta shaida wa BBC cewa babban burinta shi ne ta zama likita domin taikama wa mata wajen haihuwa.