Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Yan wasan Firimiya suna yin atisaye na zuwa Spaniya

'Yan wasan gasar Firimiya Nigeria suna yin atisaye domin tunkarar wasannin sada zumunta da za su yi a Spaniya a mako mai zuwa.