Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Burina na zama dan kasuwa - Naziru Gombe

Burin Naziru Gombe, wanda direban motar tasi ne a Abuja na Nigeria, shi ne ya zama dan kasuwa mai zaman kansa.

Kuma za ku iya turo mana bidiyo ko muryar da kuka nada ta lambarmu ta WhatsApp 08092950707.