Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Burin Sunusi Iliyasu ya zama babban manomi

Sunusi Iliyasu wanda aka fi sani da Zakiru ya fito ne daga jihar Katsina arewa maso gabashin Nigeria ya ce burinsa a rayuwa shi ne ya zama wani babban manomi domin ya taimaka wa kasarsa.