Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Burina na zama Lauya — Habiba

Habiba Isa, mazauniyar babban birnin tarayyar Najeriya ce, Abuja kuma ta shaidawa BBC Hausa cewa burinta shi ne ta zama lauya domin ta taimaki al'umma.