Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ba ma tsoron bincike kan kasafin kudi — Doguwa

Mai tsawatarwa na majalisar wakilan Najeriya Alhassan Ado Doguwa ya shaida wa BBC cewa ba ya tsoron binciken da hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasar ta'annati, EFCC za ta yi kan zargin da ake yi musu na yin cushe a kasafin kudin shekarar 2016.

Labarai masu alaka