Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Dole Dogara ya sauka daga mulki — Jibrin

Tsohon shugaban kwamitin kasafin kudi na majalisar wakilan Najeriya Abdulmumini Jibrin ya shaida wa BBC cewa akwai gagarumin cin hanci a majalisar, yana mai cewa dole shugabanta Yakubu Dogara ya sauka daga mulki.

Labarai masu alaka