bolasie
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Chelsea za ta iya daukar kofin Premier — Bolasie

Dan wasan Crystal Palace, Bolasie Yannick wanda kuma dan asalin kasar Jamhuriyar Dimokradiyar Congo ne, ya ce yana kyautata zaton cewa Chelsea ce za ta lashe gasar Premier Ingila ta bana. Sai dai kuma ya ce shi kam bai ji dadin kakar wasan da ta gabata ba.