Gonar alkama
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Matsalar aikin noma

Daya daga cikin manufofin gwamnatocin kasashen Afrika, irin su Najeriya, a koyaushe dai shi ne inganta aikin noma domin fadada hanyoyin samun kudin shigarsu da kuma samar da wadatar abinci ga jama'a.

Sai dai akasarin lokuta a kan zargi gwamnatocin da rashin bai wa wannan muhimmin fanni kulawar da ta dace.

Wace matsala ce manoma ke fuskanta a yankunanku? Kuma ta yaya za a shawo kanta?

Wadannan na daga cikin batutuwan da muka tattauna a filin na Ra'ayi Riga!

Labarai masu alaka