Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Chibok: 'Na yi kukan murna da na ga 'yata'

Tuni wasu daga cikin iyayen 'yan matan Chibok suka shaida 'ya 'yansu bayan da suka kalli bidiyon da Boko Haram ta fitar.

Raliya Zubairu ta gana da iyayen yarinyar da ta yi jawabi a bidiyon na Boko Haram, wadda aka bayyana cewa sunanta cewa ita ce Maida Yakubu.

Labarai masu alaka