Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sharhi kan jikkata Shekau

Masana harkojin tsaro sun yi fashin baki kan jikkata shugaban wani bangare na kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau.

Ga bin da Malam Kabiru Adamu masani a kan al'amuran tsaro a Najeriya, ya shaida wa Habiba Adamu:

Labarai masu alaka