Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bikin ranar Hausa a Internet

Wasu masu amfani da shafukan sada zumunta a intanet suna bikin ranar Hausa a Nigeria da ma duniya baki daya, kuma ana amfani da maudu'in #RanarHausa domin murnar bikin amfani da harshen Hausa a shafukan twitter.

Abdulbaqi Aliyu Jari shi ne wanda ya kirkiro maudu'in #RanarHAusa, ya yi bayani kan dalilin kirkiro wannan rana.

Labarai masu alaka