Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Me kuke so shugaban Facebook ya sani kan Nigeria

Wasu 'yan Najeriya sun bayyana irin abubuwan da suke so shugaban shafin sada zumunta na Facebook, Mark Zuckerberg, ya sani game da kasar, bayan da ya isa birnin Legas a ziyararsa ta farko a nahiyar Afirka.