Mutane takwas sun rasu a wata gobara garin Gombe

Hayakin gobara
Image caption Hayakin gobara

Mutane takwas sun rasa rayukansu sakamakon wata gobara a garin Gombe.

Wutar ta tashi ne bayan da wata tankar daukar mai ta fadi ta kuma kama da wuta.

Gidaje masu yawa ne dai wutar ta kama.

Ma'aikatan kashe gobada sun dauki lokacio kafin su shawo kanta.