Mataimakin gwamnan Abiya ya yi murabus

Taswirar Najeria
Image caption Ko karshen tigimar ke nan?

A Najeriya mataimakin gwaman jahar Abia Comrade Chris Akomas ya sauka daga kan mukaminsa.

An dai jima ana takun saka tsakanin gwaman jahar Abian da kuma mataimakinnsa

Tuni kuma ita ma majalisar dokokin jahar ta fara yunkurin tsige mataimakin gwamnan.

Sai dai bangaren gwamnan jihar Abiyan ya ce bai san da wannan batuba