An sabunta: 10 ga Agusta, 2010 - An wallafa a 18:56 GMT

Ra'ayi Riga:Mata a harkar siyasa

Taron mata

Taron mata 'yan siyasa

A makon jiya ne uwargidan Shugaban Nigeria, Patience Goodluck Jonathan ta kaddamar da wani sabon shiri na kara yawan mata a harkokin siyasar kasar.

Ba tun yau ba ne dai kasashe da dama suka kuduri aniyar ganin sun baiwa mata damar taka muhimmiyar rawa a harkokin siyasa.

To amma har hanzu a kasashe da dama, kwalliya ba ta kai ga biyan kudin sabulu ba.

To ko me ke kawo tarnaki ga wannan kokawa? A cikin shirinmu na ra'ayi riga na wannan mako zamu duba wannan batu ne, da kuma hanyoyin warware shi.

Zaku iya tuntuban mu ta email a hausa@bbc.co.uk ko kuma dandalin sada zumunci mu a BBC Hausa facebook

Kuna iya kuma tuntuban mu ta wanan shafin.

Tuntube mu

* Yana nufin guraben da dole a cike su.

(Kada a zarta bakake dari biyar)

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.