Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu na musamman

Image caption Wasu mutane suna sauraron shirin BBC Hausa

Kasancewar shekarar ta 2011 ta kare, sashin Hausa na BBC ya gabatar da shirin Taba Kidi Taba karatu na musamman.

Wanda Sulaiman Ibrahim Katsina ya gabatar.

Da ma dai mun taba kawo ma ku wani bangare na wannan shiri a a cikin watan Oktoban da ya gabata: