An sabunta: 9 ga Maris, 2011 - An wallafa a 16:43 GMT

Ra'ayi Riga: Zaben Nijar zagaye na biyu.

A jamhuriyar Nijar, ranar asabar ne na karshen mako za'a gudanarda da zaben Shugaban kasa zagaye na biyu.

Ko menene fatan ku game da wannan zabe?.

A ganin ku wani irin abubuwa ne kuke ganin sabon shugaban kasar Nijar ya kamata ya maida hankali a kai?

Irin abubuwan da zamu tattauna da ku kenan masu sauraro a wannan makon.

Tuntube mu

* Yana nufin guraben da dole a cike su.

(Kada a zarta bakake dari biyar)

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.