Faransa ta kai hari kan sojin Libya

Daya daga cikin jiragen yakin da Faransa ta Tura Libya Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption Daya daga cikin jiragen yakin da Faransa ta Tura Libya

Wani jirgin saman yaki na kasar Faransa ya kai hari a kan wata motar sojin Libya, a karo na farko na yunkurin da kasashen duniya suka shiga yi don aiwatar da kudurin Majalisar Dinkin Duniya na kare fararen hula a kasar ta Libya.

ukumar Zabe mai zaman kanta a Najeriya, wato INEC, ta ba da sanarwar lokutan da za ta gudanar da zabukan watan Afrilu, tana mai jaddada matsayinta a kan jadawalin zabubbukan da ta fitar tun farko.

Wasu jam'iyyun adawar kasar dai sun bukaci hukumar ta yi gyara a jadawalin nata, ta yadda za a gudanar da zaben shugabankasa a karshe, wasu daga cikinsu ma har kotu suka garzaya, amma kotun ba ta biya masu bukata ba.

Duka wannan dai yana zuwa a lokacin da ya rage makwanni biyu kacal a gudanar da zabukan.