Ana sake zaben kananan hukumomi a Nijer

Taswirar jamhuriyar Nijer
Image caption Taswirar jamhuriyar Nijer

A jihohin Maradi da Zinder da Diffa da Tillabery na jamhuriyar Nijer ana sake gudanar da zaben kananan hukumomin da kotun tsarin milkin kasar ta soke.

Rahotanni sun ambato cewa zaben na gudana kamar yadda ya kamata ba tare da wata matsala ba.