Tashin hankali tsakanin Musulmi a Gombe

Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan Hakkin mallakar hoto AP
Image caption Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan

Tashin hankali ya barke a Gombe tsakanin mabiya addinin Islama, dangane da amfani da wani sabon masallacin Juma'a.

A kwanan nan ne dai aka kaddamar da babban Masallacin.

Wasu bayanai cewa an samu hasarar rayuka da jikkata, amma dai kura ta lafa.

Yanzu haka hukumomin tsaro ne ke iko da masallacin da kuma kewayensa.

Karin bayani