Anyi gwanjon wani karamin gari a Amurka.

Hakkin mallakar hoto BBC World Service
Image caption Shugaba Obama

A Amurka, anyi gwanjon wani gari a kasar; abunda ba kasafai ake jin afkuwar haka baba.

Garin mai suna Bufford, shine gari mafi kankanta a Amurka, inda mutum daya tilo ke zama a cikinsa, kuma yanzu tuni ya fara shirin tattara inasa-inasa domin barin garin bisa sa garin a kasuwa da yayi.

Bufford gari ne kusa da wata babbar hanya daga new York zuwa San Francisco.

Don Sermons, wanda yake son siyarda garin ya fara zuwa garin ne a 1980 da matarsa don baya san hayaniya.

Karin bayani