Hukumar Zabe a Egypt ta haramtawa yan tarakara 10 zabe

Hakkin mallakar hoto BBC World Service
Image caption yan kasar Egypt

Hukumar dake kula da shirya zaben Shugaban Kasar Masar ta haramtawa wasu 'yan takara ashirin da uku tsayawa zabe.

'Yan takarar sun hada dana jam'iyyar 'yan uwa musulmi Khairat Al Shater da kuma tsohon babban jam'in leken asirin Kasar Omar Sulaiman da kuma Hazem Abu Isma'il

An dai haramtawa mutanen shiga zabenne saboda zargin sun saba dokokin zabe

Hukumar dai tace suna da sa'oi arba'in da takwas su daukaka kara

Karin bayani