'Yan kasuwar Mile 2 na rikicin shugabanci

Hakkin mallakar hoto AP
Image caption Shugaba Jonathan

Bisa ga dukkan alamu dai har yanzu tsugune bata kare ba dangane da rikicin shugabanci tsakanin 'yan kasuwar mile 12 dake Legas, a kudancin Najeriya

Bangaren shugabanni da aka dakatar dai sun ce basu amince ba, inda kuma suka yi barazanar garzayawa kotu don kalubalantar matakin cire su daga mukamin shugabancin kasuwar da hukumomi suka yi.

Yanzu haka jami'an tsaro na ci gaba da sinitiri a kasuwar don shawo kan duk wani yunkuri na tashe tashen hankula.

Karin bayani