An kai harin bama-bamai a Kano

Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption 'Yan sanda a Najeriya

Akalla mutane goma sha biyar sun hallaka a wani harin da wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wanene ba su ka kai a jami'ar Bayero ta jihar Kano da ke arewacin Najeriya

Rahotanni sun ce bamabaman sun tashi ne a lokacin da wasu kiristoci ke ibadar Lahadi a filin wasa da kuma wani dakin karatu na makarantar.

Jihar ta Kano dai ta sha fama da harin bama-bamai tun farkon shekarar 2012.

Karin bayani