BBC navigation

London 2012: Abubuwan mamaki

An sabunta: 17 ga Agusta, 2012 - An wallafa a 20:26 GMT


Bayan kammala Gasar Olympics, mun yi waiwaye a kan nasarorin da aka samu da abubuwan ban mamakin da wasannin na makwanni biyu suka koya mana.

Bajinta

Sababbin bajintar da aka kafa a Gasar sun nuna cewa

Namiji zai iya


Mace kuma za ta iya

Tukin keke na mita 750 a sakan 42 da dakika 6
Philip Hindes, Jason Kenny da Chris Hoy, Tawagar Birtaniya
Tukin keke na mita 500 a sakan 32

Gong Jinjie da Guo Shuang, Tawagar China

Daga nauyin kilo 233
Ilya Ilyin, Kazajistán, a ajin masu daga nauyin kilo 94. Ya kafa bajinta da daga jimillar nauyi kilo 418
Daga nauyin kilo 333
Zhou LuLu, China, 'yar ajin masu daga kilo 75, ta daga jimillar nauyi kilo 146
Gudun mita 800 a minti daya da sakan 40 da dakika 91
David Rudisha, dan tseren Kenya
Gudun mita 400 (4x100) a sakan 40 da dakika 82
Tianna Madison, Allyson Felix, Bianca Knight da Carmelita Jetter, Amurka
Ninkayar mita 1,500 a minti 14 da sakan 31 da dakika 2
Sun Yang, daga Ch

Tafiyar sauri ta kilomita 20 a sa'a daya da minti 25 da sakan 2
Elena Lashmanova, Rasha

Karbuwar Gasar Olympics

Mun gano cewa al'ummar Birtaniya da ma baki sun karbi Gasar Olympics hannu bibbiyuHayaniyar 'yan kallo


A wajen kididdigar lambobin yabo bisa yawan al'umma an yi amfani da alkaluman Sashen Kula da Yawan Jama'a na Majalisar Dinkin Duniya wanda na shekarar 2010. Adadin da aka yi amfani da shi na mahalarta Dandalin Olympic Park har zuwa 9 ga watan Agusta ne. An samo bayanai daga Kwamitin shirya Gasar Olympics ta 2012, da Kundin Kafa Tarihi na Guinness World Records, da cibiyar auna hayaniya ta Dangerous Decibels Project, da hukumar Action on Hearing Loss, da ofishin Kula da Lafiya na Birtaniya, da Sashen Kula da Yawan Jama'a na Majalisar Dinkin Duniya, da kamfanonin dillancin labarai, da wakilan BBC. An samo hotuna daga: Getty, Reuters, AP, AFP.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.