BBC navigation

An kara kai hare hare a Potiskum

An sabunta: 19 ga Oktoba, 2012 - An wallafa a 15:50 GMT
Hari a hedikwatar yansanda ta Jihar Yobe

Hari a hedikwatar yansanda ta Jihar Yobe

'Yan gwagwarmaya a Najeriya sun kaddamar da wasu hare haren a Potiskum sannan sun yi musayar wuta tare da yansanda.Mutane da yawa ne dai aka kashe.

Gine ginin da aka hara sun hada da makarantu da ofrisoshin gwamnatida kuma wani ofishin yansanda.

Jami'an tsaro sunce tashin hankalin ya faru ne da daren alhamis, kuma har yanzu akwai bama baman da ba su fashe ba a garin.

An zargi yan kungiyar gwagwarmayar musuluncin na ta Boko Haram, wadda ta ke faffaka a arewacin Najeriya tun kusan shekaru 3 da suka wuce.

Kari a kan wannan labari

Maudu'o'i masu alaka

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.