Mali: Dakarun Faransa da na Mali sun shiga Kidal

Image caption Dakarun Faransa a Mali

Sojan Faransa da ke yaƙi da 'yan tawaye a ƙasar Mali sun ce sun shiga garin Kidal da ke arewacin ƙasar - wanda shi ne babban birnin da ya rage a hannun 'yan tawayen.

Mai magana da yawun sojin Faransa ya ce matakan soji na ci ci gaba. Sai dai wakilin BBC a Mali ya ce rahotanni sun nuna cewa sojoji sun kame filin saukar jiragen saman garin.

Mai magana da yawun sojin Faransa ya ce matakan soji na ci ci gaba.

Sai dai wakilin BBC a Mali ya ce rahotanni sun nuna cewa sojoji sun kame filin sauƙar jiragen saman garin.