Cikar Bob Marley shekaru 32 da rasuwa

A yau ne ake bikin tunawa da shahararren mawakin nan dan kasar Jamaica, Bob Marley, wanda ya fi maida hankalin wakokinsa na Regae ga yaki da zalunci, da danniya da kuma son Afrika.

An haifi Bob Marley ranar 6 ga watan Fabrerun shekarar 1945, ya kuma mutu ranar 11 ga watan Mayu na shekarar 1981.

To shin a wannan zamani akwai mawakan Regae da ke koyi da Bob Marley wajen yaki da mulkin danniya?