Togo za ta yi zaben Majalisa

Image caption Togo za ta yi zaben Majalisa

'Yan kasar Togo miliyan uku ne zasu kada kuriar su a yau Alhamis, don zabar sabuwar Majalisa.

Jamiyyun da suka dunkule su uku ne suke fafutukar neman nasara a gurabe casa'in a majalisar.

Zaben dai ana yima sa kallon zabe ne mai mahimmanci.

'Yan adawa dai na yin kira da a kawo canji don kawo karshen rikice-rikicen siyasa da yake dakusar da kasar shekaru da dama.

Karin bayani