Malamai sun gargadi 'yan siyasar Nijar

Shugaban kasar Nijar
Image caption Shugaban kasar Nijar

A jamhuriyar nijar wasu kungiyoyin addinin musulunci sun yi kira ga yan siyasar kasar da su gyara zamansu domin kula da ayyukan ginin kasar maimakon cacar bakin da ba ta da wani amfani ga kasa.

Kungiyoyin sun yi wannan kiran ne a safiyar yau cikin wata sanarwa da suka fitar domin nuna damuwarsu dangane da takun sakar da ake yi tsakanin yan siyasar.

Malaman dai sun ce har gara ma lokacin gwamnatin soji Wannan dai ba shi ne karo na farko da malaman addinin suka yi kira ga 'yan siyasar ta Nijar din da,inda suke ganin .