An sake dakatar da jiragen sama na DANA

An dakatar da DANA air a Nijeriya
Image caption Karo na ukku an dakatar da jiragen DANA a nijeriya har sai an duba lafiyarsu

Ma'aikatar kula da zirga-zirgar jiragen sama a Najeriya ta dakatar da sufuri da jiragen kamfanin DANA a kasar, domin a duba lafiyarsu.

Wannan ne karo na uku a cikin fiye da shekara daya da hukumar kula da kamfanonin jiragen saman ke hana jiragen DANA tashi - watau tun bayan mummunan hadarin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane kimanin dari da sittin a Lagos.

Karin bayani