Mata 100 da suka yi fice a duniya

Image caption Mata dari muryar rabin al'ummar duniya

Sun fito daga kasashe daban-daban na duniya, kuma suna fafatuka don ci gaban al'umma.

A ranar Juma'a, 25 Okotoba za su hadu a shalkwatar BBC wato Broadcasting House a London don yi mahawara ta musamman.

Za a yi musu tambayoyi da zaku gani a shafukan BBC da radio da kuma talabijin.

Ga mata 100 da suka samu shiga sawun da muka tattance:

Layi na sama (Daga hagu zuwa dama)

Salwa Abu Libdeh, 'Yar Jaridar Palestine

Madawi Al-Rasheed, Malama a Saudiyya kuma kwararra kan fannin mata @MadawiDr

Nadia Al-Sakkaf, Editar Jaridar Yemen Times @yementimes

Sreymom Ang, 'Yar Cambodia mai kayan kawa

Anna Arrowsmith, Darektar fina-finan batsa a Ingila @annaarrowsmith

Joyce Aoko Aruga, Malamar makaranta a Kenya

Moe Thuzar Aung, Mataimakiyar Darektar gidan talabijin na Myanmar (MRTV)

Rehana Azib, Lauya a London

Svetlana Bakhmina, Lauya a Rasha

Zainab Hawa Bangura, Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya kan cin zarafin mata

Layi na biyu

Michaela Bergman, Babbar jami'a a banki Turai.

Claire Bertschinger, ma'aikaciyar jinya a Switzerland

Ingrid Betancourt , 'Yar siyasa a Colombia @BetancourIngrid

Cherie Blair, Lauya a Birtaniya @CherieBlairFndn

Emma Bonino, Ministar harkokin wajen Italya @emmabonino

Yvonne Brewster, Malama kuma marubuciya

Gurinder Chadha, 'Yar Birtaniya darektar fina-finan Asiya @gurinderc

Nervana Mahmoud, Mai sharhi a Masar

Irina Chakraborty, Injiya 'yar Indiya.

Eveles Chimala, Ma'aikaciyar jinya a Malawi

Layi na uku

Chipo Chung, 'Yar Chinese mai fina-finan Zimbabwe @chipochung

Helen Clark, Tsohuwar Pirayi Ministar New Zealand @HelenClarkUNDP

Diane Coyle, Masanar tattalin arziki @diane1859

Caroline Criado-Perez, 'Yar Birtaniya 'yar jarida @ccriadoperez

Jody Day, Shugabar kungiyar 'Gateway Women network childless women' @gatewaywomen

Es Devlin, 'Yar Birtaniya

Klara Dobrev, Lauya 'yar Hungary

Efua Dorkenoo, Mai fafutuka a kan yi wa mata kaciya @equalitynow

Sigridur Maria Egilsdottir, 'Yar Iceland

Marwa El-Daly, 'Yar Masar @marwadaly7

Layi na hudu

Bushra El-Turk, Mawakiya 'yar Lebanon @bushraelturk

Obiageli Ezekwesili, Tsohuwar babbar jami'ar bankin duniya @obyezeks

Caroline Farrow, Marubuciya kuma mai fafatuka @blondpidge

Anne Stella Fomumbod, Mai fafatuka a Kamaru

Teresa Forcades, 'Yar Spain @TeresaForcadesF

Razan Ghazzawi, Yar Syria @RedRazan

Rebecca Gomperts, Likita 'yar Holland @rebeccagomperts

Tanni Grey-Thompson, Tauraruwar gasar Olympics ta nakasassu @Tanni_GT

Parveen Hassan, Jami'a ta jam'iyyar Conservatives a Birtaniya @PrettyTory

Barbara Hewson, Babbar lauya a Birtaniya @BarbaraHewson

Layi na biyar

Anis Hidayah, Mai fafatuka a Indonesia @anishidayah

Deborah Hopkins, 'Yar siyasa @rugbymumno9

Rose Hudson-Wilkin, Yar Jamaica

Bettany Hughes, Masanar Tarihi @Bettany_Hughes

Rubana Huq, 'Yar Bangladesh @Rubanahuq

Leyla Hussein, Shugabar kungiyar 'Daughters of Eve' @LeylaHussein

Heather Jackson, Shugabar kungiyar 'Two Percent Club' @jackson_heather

Shelina Zahara Janmohammed, Marubuciya @loveinheadscarf

Laura Janner-Klausner, Mai fafatuka a Birtaniya @LauraJanklaus

Aowen Jin, 'Yar China @aowenjin

Layi na shida

Andy Kawa, 'Yar Afrika ta Kudu @KwaneleEnuf

Tehmina Kazi, Darektar wata kungiya a Birtaniya

Jude Kelly, Darekta a cibiyar Southbank

Fereshteh Khosroujerdy, Mawakiya 'yar Iran

Kanya King, Shugabar kamfanin Mobo @KanyaKing

Fawzia Koofi, Tsohuwar mataimakiyar shugaban majalisa a Afghanistan @FawziaKoofi77

Dina Korzun, Mai fina-finai a Rasha

Betty Lalam (babu hoto) Malama a Uganda

Martha Lane-Fox @Marthalanefox

Paris Lees, 'Yar jarida @ParisLees

Layi na bakwai

Ann Leslie, 'Yar Jarida

Sian Lindley @SianLindley

Pontso Mafethe, Jami'a a kungiyar Comic Relief

Brooke Magnanti, Tsohuwar karuwa a Amurka @bmagnanti

Mmasekgoa Masire-Mwamba, Mataimakiyar Sakatariyar kungiyar Commonwealth @commonwealthsec

Shirley Meredeen, Jami'a a kungiyar Growing Old Disgracefully

Samar Samir Mezghanni, 'Yar Tunisia @SamarMEZ

Shazia Mirza, 'Yar Birtaniya @shaziamirza1

Aditi Mittal, 'Yar India @awryaditi

Rosmery Mollo, 'Yar Bolivia

Layi na takwas

Orzala Ashraf Nemat, 'Yar Afghanistan @Orzala

Pauline Neville-Jones, Tsohuwar ministar tsaro a Birtaniya

Susie Orbach, Marubuciya @psychoanalysis

Mirina Paananen, Mai wa'azin addinnin musulunci

Claudia Paz y Paz, Babbar lauya a Guatemala @mpclaudiapaz

Mariane Pearl, 'Yar Jaridar Faransa @MarianePearl

Laura Perrins @Lperrins

Charlotte Raven, 'Yar jaridar Birtaniya @charlotteraven

Gail Rebuck, Shugabar kungiyar Random House @gailrebuck

Justine Roberts @Justine_Roberts

Layi na tara

Sarah Rogers, Mai fafatuka a kasar Saliyo

Fatima Said, 'Yar Masar @fattysaid

Balvinder Saund, Shugabar Women Alliance

Kamila Shamsie, Marubuciya 'yar Pakistan @kamilashamsie

Divya Sharma, Injiniya 'yar India

Bahia Shehab, Masanar tarihi a Lebanon

Joanna Shields, Shugabar Tech City Investment Organisation @joannashields

Stephanie Shirley, 'Yar kasuwa @LetITGoOfficial

Clare Short, 'Yar siyasar Birtaniya

Jacqui Smith, Tsohuwar ministar Birtaniya @smithjj62

Layi na goma

Kate Smurthwaite, 'Yar Birtaniya @cruella1

Rainatou Sow, 'Yar kasar Guinea

Louise Stephenson, 'Yar Birtaniya

May Tha Hla, 'Yar kasar Burma

Sarah Walker (Babu hoto)

Natasha Walter, 'Yar Birtaniya

Judith Webb, 'Yar Birtaniya @sjbwebb

Saadia Zahidi @zahidi

Dinara Zhorobekova, Daliba a Kyrgyzstan