Anyi jana'izar Sheikh Albani a Najeriya

Hakkin mallakar hoto BBC World Service

Anyi jana'izar sanannen malamain addinin musuluncin nan Sheikh Auwal Adam Albani wanda wasu 'yan bindiga suka hallaka a garin Zaria na arewacin Najeria.

An bude masa wuta ne bayan ya taso daga karantarwa inda kuma aka kashe matarsa da dansa.

Shaidu sun ce maharan sun zo ne akan babura da kuma mota kirar Gulf

Daruruwan mutane ne dai suka halarci jana'izar tasa dazu da safe a Zaria.

Karin bayani