Labaran BBC Hausa a text

Labarai ta text
Image caption Labarai ta text

Idan kana Nijeriya zaka iya samun labarai ta hanyar sako akan wayar salularka ta MTN ko Airtel daga sashen Hausa na BBC.

Aika bukatarka ta hanyar sakon text akan layin MTN ko na Airtel, domin samun sako ba dare ba rana na manyan labaran duniya.

Idan ka na amfani da Layin MTN sai ka rubuta kalmar LABARAI da manyan haruffa ka tura ga lamba 4200

Idan kuwa kana amfani da layin Airtel ne sai ka rubuta kalmar LABARAI da manyan haruffa ka tura ga lamba 33030.

Akwai ‘yan kudin da za ka biya – Duba amsar da za ka samu bayan ka aika sakon.

Ka da a manta:

Idan ka na amfani da Layin MTN sai ka rubuta kalmar LABARAI da manyan haruffa ka tura ga lamba 4200.

Idan kuwa kana amfani da layin Airtel ne sai ka rubuta kalmar LABARAI da manyan haruffa ka tura ga lamba 33030.