Dakarun Ukraine na shirin ko ta kwana

Hakkin mallakar hoto

Shugaban Ukraine na wucin gadi, Oleksanr Turchynov, yace rundunar sojin kasar na cikin shirin ko ta kwana.

Hakan a cewar sa ya biyu bayan kudirin da majalisar dattawan Rasha ta amince da shine na bukuatar shugaba Putan ta yin amfani da sojojin kasar a Ukraine.

Sai dai Rasha ta ce bata yanke shawarar tura dakarunta ba ya zuwa yanzu.

Karin bayani